Sai na zama Shugaban kasa a Najeriya - Fasto Bakare

Sai na zama Shugaban kasa a Najeriya - Fasto Bakare

- Fasto Tunde Bakare shugaban cocin Latter Rain Assembly ya bayyan cewa sai ya zama shugaban kasa a Najeriya

- Bakare ya bayyana hakane a ranar Lahadi lokacin da shugaban watsa labarai na Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ya kai masa ziyar cocinsa a matsayin babban bako

- Malamin Kiristancin yace Sowore ma zai jagoranci Najeriya shima

Fasto Tunde Bakare shugaban cocin Latter Rain Assembly ya bayyan cewa sai ya zama shugaban kasa a Najeriya.

Bakare ya bayyana hakane a ranar Lahadi 15 ga watan Afirilu, lokacin da shugaban watsa labarai na Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ya kai ziyara a cocinsa, a matsayin babban bako.

Sai na zama Shugaban kasa a Najeriya - Fasto Bakare

Sai na zama Shugaban kasa a Najeriya - Fasto Bakare

NAIJ.com ta ruwaito cewa Malamin Kiristancin yace dashi da Sowore zasu jagoranci Najeriya, saboda dukansu hankalinsu na kan kujerar shugaban kasa a Najeriya saboda haka sai sun mulki kasar.

KU KARANTA KUMA: Nyass ba Allah ba ne, masu danganta shi da Allah sun kafirta - Inji Sheikh Sani Yahaya Jingir

Bakare wanda dama tun a shekarar 2011 sunyi takara tare da shugaba Buhari a karkashin jam’iyyar CPC, duk da dai basuyi nasara ba a lokacin.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel