Yanzu-Yanzu: An nada Festus Keyamo diraktan sadarwa na kamfen din Buhari na zaben 2019

Yanzu-Yanzu: An nada Festus Keyamo diraktan sadarwa na kamfen din Buhari na zaben 2019

An nada fitaccen babban lauya, Festus Keyamo (SAN) a matsayin diraktan diraktan sadarwa da kakakin kungiyar yakin neman zaben shugaban Muhammadu Buhari a zaben 2019 mai zuwa.

An samu tabbacin wannan nadin ne a wata wasika mai dauke da sa hannun Ministan sufuri na kasa, Rotimi Amaechi.

Yanzu-Yanzu: An nada Festus Keyamo diraktan sadarwa na kamfen din Buhari na zaben 2019

Yanzu-Yanzu: An nada Festus Keyamo diraktan sadarwa na kamfen din Buhari na zaben 2019

Amaechi, tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ministan Sufuri, shine babban direktan kungiyar na yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari wanda aka kafa saboda zaben 2019.

Sanarwan tace "Ina farin cikin sanar da ku cewa kungiyar yakin neman shugabancin kasar shugaba Muhammadu Buhari ta nada ka a matsayin direktan na sadarwa saboda babban zaben kasa na 2019 mai zuwa".

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu

Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu

Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu
NAIJ.com
Mailfire view pixel