Osinbajo ya wakilci Najeriya a taron kungiyar ECOWAS a kasar Togo

Osinbajo ya wakilci Najeriya a taron kungiyar ECOWAS a kasar Togo

A ranar Asabar din da ta gabata ne mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya tattaki zuwa babban birnin Lome na kasar Togo inda ya wakilci kasar sa ta Najeriya a wani taron gaggawa na kungiyar shugabannin kasashen Yammacin Afirka.

Osinbajo ya wakilci Najeriya a taron kungiyar ECOWAS a kasar Togo

Osinbajo ya wakilci Najeriya a taron kungiyar ECOWAS a kasar Togo

Laolu Akande, babban hadimin Osinbajo na musamman akan hulda da manema labarai, shine ya bayyana hakan da cewar ana sa ran mataimakin shugaban kasar zai dawo Najeriya a ranar yau ta Asabar.

KARANTA KUMA: Barayi 4 sun shiga hannu gami da motoci 11 da suka sata a jihar Filato

Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, Osinbajo tare da shugabannin kasashen Yammacin Afirka sun halarci taron domin ganawa kan batutuwa da muhawara ta samar da ci gaban kasar Guinea-Bissau.

Laolu ya kara da cewa, Ministan harkokin kasashen waje Geoffrey Onyeama, yana cikin tawagar mataimakin shugaban kasa da suka halarci taron a birnin Lome.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ma’aikatan Najeriya za su shiga yajin aiki gadan-gadan

Ma’aikatan Najeriya za su shiga yajin aiki gadan-gadan

Ma’aikatan Najeriya za su shiga yajin aiki gadan-gadan
NAIJ.com
Mailfire view pixel