Hurhura ba ta hana ilimi: Hotunan 'yar shekara 70 da ta shiga makarantar furamare

Hurhura ba ta hana ilimi: Hotunan 'yar shekara 70 da ta shiga makarantar furamare

- Hurhura ba ta hana ilimi: Hotunan 'yar shekara 70 da ta shiga makarantar furamare

- Mama Maria ba ta samu zuwa makaranta ba domin anyi mata aure ne tun tana da shekaru 14

- Hotunan ta sanye da kayan makaranta sun yi matukar daukar hankalin jama'a

Tabbas ba'a tsufa da ilimi kamar dai yadda Hausawa kan cewa ilimi shine gishirin zaman duniya kuma tabbas ilimin shine ke tabbatar da nagatacciyar rayuwa.

Hurhura ba ta hana ilimi: Hotunan 'yar shekara 70 da ta shiga makarantar furamare

Hurhura ba ta hana ilimi: Hotunan 'yar shekara 70 da ta shiga makarantar furamare

KU KARANTA: Hotunan wani dan lukutin jariri mai nauyin kilo 6

Hurhura ba ta hana ilimi: Hotunan 'yar shekara 70 da ta shiga makarantar furamare

Hurhura ba ta hana ilimi: Hotunan 'yar shekara 70 da ta shiga makarantar furamare

NAIJ.com ta samu cewa da take bayar da labarin rayuwar ta, Mama Maria ta zayyana cewa da tana yarinya ba ta samu damar zuwa makaranta ba domin kuwa anyi mata aure ne tun tana da shekaru 14 kacal a duniya.

Hotunan ta sanye da kayan makaranta dai sun yi matukar daukar hankalin jama'a musamman ma ma'abota anfani da kafar sadarwar zamani a ciki da wajen kasar inda mutane suka rika yabawa da kokarin matar.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yajin aiki ya tabbata, an kasa cimma daidaito tsakanin gwamnati da kungiyar kwadago

Yajin aiki ya tabbata, an kasa cimma daidaito tsakanin gwamnati da kungiyar kwadago

Yajin aiki ya tabbata, an kasa cimma daidaito tsakanin gwamnati da kungiyar kwadago
NAIJ.com
Mailfire view pixel