Bincike: Ababe 8 da Maza ke la'akari da su yayin lura Mata

Bincike: Ababe 8 da Maza ke la'akari da su yayin lura Mata

Da sanadin shafin jaridar Independent ta kasar Amuraka, a yau Juma'a NAIJ.com cikin kalace-kalace ta kalato wasu muhimman ababe 8 da maza ke lura da su akan mata wanda kuma su matan ba su da wata masaniya ko kadan a kai.

Ababe 8 da Maza ke lura da su akan Mata wanda ba su sani ba

Ababe 8 da Maza ke lura da su akan Mata wanda ba su sani ba

Maza su kan samu mummunan sakamakon a yayin tantancewa da auna yadda suke la'akari, sai dai ko kadan abin ba haka yake ba.

Bincike ya bayyana cewa, Maza da dama su kan lura da wasu ababe da dama akan Mata wanda kuma su matan ba su da masaniya a kai.

NAIJ.com ta kawo muku jerin ababe 8 da maza ke la'akari da su matuka yayin lura da mata da suka hadar da:

1. Salon iya magana

2. Kwanciyar kafadun ta

KARANTA KUMA: Uba da ɗa sun shiga hannun hukuma da laifin lalata da karamar Yarinya

3. Fuskantar ta da kuma hazakar ta

4. Murmushin ta

5. Kamshi

6. Iya kwalliya da kwarkwasa

7. Launin fatar ta da kuma gashi

8. Tsafta.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu

Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu

Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu
NAIJ.com
Mailfire view pixel