Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Ingila, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Ingila, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Kasancewan Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi kasar Birtaniya, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar zantarwa tarayya a yau Laraba, 11 ga watan Afrilu 2018 a fadar shugaban kasa da ke Aso Villa, babban birnin tarayya Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci taron majalisar sune ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika; ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed.

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Ingila, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Ingila, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Sauran sune ministan sadarwa, Adebayo Shittu; babban mai baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro, Babagana Munguno; sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha da Abba Kyari.

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Ingila, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Ingila, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Majalisar zantarwa tarayya ta kunshi dukkan ministocin gwamnati, manyan masu baiwa shugaban kasa shawara, masu magana da yawunsa, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, shugaban ma’aikatan gwamnati, sakataren gwamnatin tarayya da kuma duk wani mai fada aji a fadar shugaban kasa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zan marawa duk wanda ya samu tikitin takarar shugaban kasa a PDP baya – David Mark

Zan marawa duk wanda ya samu tikitin takarar shugaban kasa a PDP baya – David Mark

Zan marawa duk wanda ya samu tikitin takarar shugaban kasa a PDP baya – David Mark
NAIJ.com
Mailfire view pixel