Yanzu Yanzu: Shema yaki amincewa da laifuka 24 da hukumar EFCC ke tuhumarsa akansu

Yanzu Yanzu: Shema yaki amincewa da laifuka 24 da hukumar EFCC ke tuhumarsa akansu

- Tsohon gwamnan jihar Katsina Ibrahim Shehu Shema yaki amincewa da laifuka 24 da hukumar EFCC ke tuhumarsa akansu

- Hukumar EFCC tana tuhumar Ibrahim Shema akan laifin kashe kudaden karamar hukuma ba bisa ka’ida ba

- Earnest Obunadike daya daga cikin masu sauraren karar yace, anyi jira na mintina 15 kafin aka cigaba da sauraren karar

Tsohon gwamnan jihar Katsina Ibrahim Shehu Shema yaki amincewa da laifuka 24 da hukumar EFCC ke tuhumarsa akansu, hukumar ta kaishi kara kotu bisaga wannan zargi d take masa.

Yanzu Yanzu: Shema bai amsa tuhumar da hukumar EFCC ke masa ba

Yanzu Yanzu: Shema bai amsa tuhumar da hukumar EFCC ke masa ba

Hukumar EFCC tana tuhumar Ibrahim Shema akan laifin kashe kudaden karamar hukuma ba bisa ka’ida ba, har kimanin N11.5bn.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya tsallake tarkona – Inji Ganduje

Earnest Obunadike daya daga cikin masu sauraren karar yace, anyi jira na mintina 15 kafin aka cigaba da sauraren karar, inda ake jira kowa ya gabatar da shaidunsa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu

Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu

Abinci 6 da ke karawa mata yawan madara a nononsu
NAIJ.com
Mailfire view pixel