Sun gaza, munyi nasara – Hadimar Buhari ta nuna farin ciki yayinda Buhari ya bayyana kudirin sake takara a 2019

Sun gaza, munyi nasara – Hadimar Buhari ta nuna farin ciki yayinda Buhari ya bayyana kudirin sake takara a 2019

Bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai sake takara a 2019, yan Najeriya a fadin ko ina na ta yin sharhi kan haka.

Daga cikin wadanda suka yi sharhi akwai Lauretta Onochie, hadimar shugaban kasa Buhari a shafukan zumunta.

KU KARANTA KUMA: Siyasar Sokoto: Tambuwal da Sanata Dahiru sun daidaita tsakaninsu

Jim kadan bayan sanarwan, Onochie ta je shafin twitter domin nuna farin cikinta da wannan sanarwa mai tsada daga bakin shugaban kasar.

Ga abunda ta rubuta a ksa:

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ran mutane da-dama ya baci da jin cewa an fasa kafa Nigerian Air

Mutane ba su ji dadin labarin tsaida yunkurin tada jirgin saman kasa ba

Mutane ba su ji dadin labarin tsaida yunkurin tada jirgin saman kasa ba
NAIJ.com
Mailfire view pixel