A dagawa Oyegun kafa – Buhari ya bukaci jam’iyyar APC

A dagawa Oyegun kafa – Buhari ya bukaci jam’iyyar APC

Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci kwamitin masu ruwa da tsaki a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) su dagawa Cif John Odigie-Oyegun da mambobin kwamitinsa da suke bukatan sake takara kafa su samu daman sake takara.

Shugaban kasan ya bada wannan umurni ne a yau Litinin a taron gaggawan masu ruwa da ken a jam’iyyar APC da ke gudana a babban birnin tarayya Abuja.

Zamu kawo muku cikakken rahoto...

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jahilci: An gano wata kabila a Najeriya da har yanzu ke sayar da ‘ya’ya mata

Jahilci: An gano wata kabila a Najeriya da har yanzu ke sayar da ‘ya’ya mata

Jahilci: An gano wata kabila a Najeriya da har yanzu ke sayar da ‘ya’ya mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel