Da dumi-dumi: Zan tsaya takara a 2019 - Shugaba Buhari

Da dumi-dumi: Zan tsaya takara a 2019 - Shugaba Buhari

Labarin da muke samu yanzu daga babban hadimin shugaban kasa kan sabbin kafofin yada labarai, Bashir Ahmad, na nuna cewa shugaba Muhammadu Buhari ya yanke shawaran sake takara zaben shugabancin kasa a 2019.

Shugaba Buharin ya bayyana hakan ne yayinda yake shirin tafiya kasar Birtaniya domin ganawa da Firam ministan Birtaniya, Theresa May, sannan ya garzaya taron CommonWealth.

Da dumi-dumi: Zan tsaya takara a 2019 - Shugaba Buhari

Da dumi-dumi: Zan tsaya takara a 2019 - Shugaba Buhari

NAIJ.com ta kawo muku rahoton cewa jigogin jam'iyyar APC a fadin tarayya sun ce ko ta kaka sai shun tilasta shugaba Buhari ya sake tsayawa takara. Wannan abu ya harzuka yayinda gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa idan Buhari ya ki tsayawa takara sai sun shigar da shi kotu.

Kana gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya nuna jin dadinda da wannan sanarwa da shugaba Muhammadu Buhari yayi yayinda yake alanta wannan sanarwa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hadimin Oshiomhole da dumbin magoya bayansa sun fita daga APC, sun fadi dalili

Hadimin Oshiomhole da dumbin magoya bayansa sun fita daga APC, sun fadi dalili

Hadimin Oshiomhole da dumbin magoya bayansa sun fita daga APC, sun fadi dalili
NAIJ.com
Mailfire view pixel