Rundunar soji sun ragargaji makiyaya a jihar Benuwe

Rundunar soji sun ragargaji makiyaya a jihar Benuwe

- Rundunar sojin Najeriya sun ragargaji makiyaya masu muggan makamai a jihar Benuwe.

Kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya bayyana wannan ne a wani jawabi da ya saki a yau Lahadi, 8 ga watan Afrilu, 2018.

Rundunar soji sun ragargaji makiyaya a jihar Benuwe

Rundunar soji sun ragargaji makiyaya a jihar Benuwe

A jawabinsa yace: “Rundunar sojin 72 Battalion Special Forces a ranan Asabar, 7 ga watan Afrilu 2018 yayin zagaye a Gbajimba, Baka, Tomanyi, Iyode da Dogon Yashi sunyi arangama da makiyaya misalin karfe 1:30 na rana.

Yayinda suka hango jami’an tsaro suka bude musu wuta. A musayan wuta, an hallaka makiyaya daya kuma an kashe daya, kuma an damke guda 3.

Bugu da kari misalin karfe 2:30 na rana, wasu makiyaya masu bata amfanin gona sun shiga hannu a Chembe. Rundunar sojin sun damke yan fashi 10 kuma an mika su ga hukumar yan sanda."

Rundunar soji sun ragargaji makiyaya a jihar Benuwe

Rundunar soji sun ragargaji makiyaya a jihar Benuwe

NAIJ.com ta kawo muku rahoton cewa rundunar sojin Najeriyan sun hallaka yan tada zaune tsaye 21 a jihar Zamfara bayan wani musayan wuta da akayi a makon da ya gabata.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a: https://facebook.com/naijcomhausa https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Da dumi-dumi: Majalisa ta fasa dawowa daga hutu ranar 25 ga wata, ta saka sabuwar rana

Da dumi-dumi: Majalisa ta fasa dawowa daga hutu ranar 25 ga wata, ta saka sabuwar rana

Da duminsa: Majalisa ta kara daga ranar dawowa daga hutu
NAIJ.com
Mailfire view pixel