Yanzu-Yanzu: Yan fashi na can na cin karen su ba babbaka a bankunan garin Offa, jihar Kwara

Yanzu-Yanzu: Yan fashi na can na cin karen su ba babbaka a bankunan garin Offa, jihar Kwara

Labarin da ke iske mu na nuni ne da cewa yanzu haka dai 'yan fashi da makami masu yawan gaske suna can cikin garin Offa na jihar Kwara suna cin karen su ba babbaka inda akace sun fasa bankuna da dama.

Ganau dai sun shaidawa majiyar mu cewa 'yan fashin suna ta harbi da bindiga a sama domin tsoratar da jama'ar gari da kuma jami'an tsaro.

Cikakken rahoto game da lamarin na nan tafe.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya aika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan maigayi Ibrahim Coomassie

Shugaba Buhari ya aika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan maigayi Ibrahim Coomassie

Shugaba Buhari ya aika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan maigayi Ibrahim Coomassie
NAIJ.com
Mailfire view pixel