Fastocin Arewa sun ziyarci Buhari, sun nuna damuwa kan rashin tsaro

Fastocin Arewa sun ziyarci Buhari, sun nuna damuwa kan rashin tsaro

Wata tawaga na fastocin Arewa sun nuna damuwa kan yadda ake samun karuwan rashin tsaro a kasar.

Tawagar sun bayyana hakan a ranar Alhamis lokacin da suka ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa dake Abuja, babban birnin tarayya.

Mambobin kungiyar sunyi Allah wadai da shugabannin addinai dake kalaman batanci wanda ke tayar da kayar baya.

Fastocin Arewa sun ziyarci Buhari, sun nuna damuwa kan rashin tsaro

Fastocin Arewa sun ziyarci Buhari, sun nuna damuwa kan rashin tsaro

Shugaban kasar ya yaba ma tawagar bisa kalamunsu akan kasar sannan ya bayyana cewa baya la’antar ko wani abu day a shafi addini.

KU KARANTA KUMA: Hukumar aikin hajji ta NAHCON ta bukaci maniyyata dasu cigaba da biyan kudin tafiya

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa Bishop Mathew Kukah, shugaban kungiyar kirista na catholic, a Sokoto, yace zayi wahala mu tsallake zaben 2019 lafiya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel