Nau'ikan abinci 10 dake kawar da warin jiki su kamsasa shi

Nau'ikan abinci 10 dake kawar da warin jiki su kamsasa shi

A yayin da ake samun daidaikun mutane masu fama da matsala ta gafin jiki da kuma doyi, wani sabon binciken kiwon lafiya da yau NAIJ.com ta kawo muku ya bayyana yadda wasu nau'ikan abinci ke kawar da wannan matsala ta wari.

Binciken ya bayyana cewa, cin wasu ingatattun nau'ikan abinci masu albarkar sunadarai su kan kawar da warin jiki sa'annan kuma su kamsasa shi.

Ga jerin nau'ikan abinci goma daka kawar da wari kuma su kamsasa jikin dan Adam:

1. Ciyawar Alkama (Wheatgrass)

Wheatgrass

Wheatgrass

2. Fenugreek

Fenugreek

Fenugreek

3. Parsley

Parsley

Parsley

4. Cinnamon

Cinnamon

Cinnamon

5. Sage

Sage Leaves

Sage Leaves

6. Rosemary

Rosemary

Rosemary

7. Man kwakwa (Coconut Oil)

Man kwakwa (Coconut Oil)

Man kwakwa (Coconut Oil)

KARANTA KUMA: Gwamnonin APC 20 sun bukaci kafa kwamitin tsara gangamin jam'iyyar

8. Shayi na koren ganye (Green Tea)

Green Tea

Green Tea

9. Tumatir (Tomatoes)

Tumatir

Tumatir

10. Lemun Tsami (Lemons)

Lemun Tsami (Lemons)

Lemun Tsami (Lemons)

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin tarayya ta samu amincewar kotu domin kama wani Sanatan PDP

Gwamnatin tarayya ta samu amincewar kotu domin kama wani Sanatan PDP

Gwamnatin tarayya ta samu amincewar kotu domin kama wani Sanatan PDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel