Shugaba Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan Sanata Mustapha Bukar

Shugaba Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan Sanata Mustapha Bukar

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga gwamnati da mutanen jihar Katsina kan rashin Sanata Mustapha Bukar mai wakiltan mazabar Katsina ta Arewa a majalisar dattawan tarayya.

A jawabi da babban mai Magana da yawun shugaba kasa, Garba Shehu ya saki, shugaba Buhari ya siffanta rasuwan Bukar a matsayin babban rashi ga demokradiyyan Najeriya.

Shugaba Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan Sanata Mustapha Bukar

Shugaba Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan Sanata Mustapha Bukar

Buhari yace: “Sanata Bukar mutum ne mai kokari da kuma mayar da hankali kan aikinsa har ya samu aiki da ma’aikatar ruwa inda ya nuna kwarewarsa da hazaka."

“Mutuwan mutane masu hazaka da kokari irin Sanata Bukar na matukar ratsa ni. Ya kamata mu kwaikwayi kokarin irin wadannan mutane domin cigaban kasarmu.”

Buhari ya yi addua Allah ya gafarta masa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a: https://facebook.com/naijcomhausa https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Osun: An ji karar harbin bindiga a cibiyar tattara sakamako, an kasa karasawa wurin

Zaben Osun: An ji karar harbin bindiga a cibiyar tattara sakamako, an kasa karasawa wurin

Zaben Osun: An ji karar harbin bindiga a cibiyar tattara sakamako, an kasa karasawa wurin
NAIJ.com
Mailfire view pixel