Ababe 3 dake haddasa cutar Sankarau a Najeriya

Ababe 3 dake haddasa cutar Sankarau a Najeriya

A yayin da cutar Sankarau ta sake kunno kai a Najeriya kamar yadda ta afku a wasu lokuta na baya inda take addabar wasu jihohi, NAIJ.com cikin kalace-kalacen da ta saba ta kawo muku jerin wasu ababe ukku dake haddasa wannan cuta a kasar nan.

Allurar riga kafi ta cutar Sankarau

Allurar riga kafi ta cutar Sankarau

KARANTA KUMA: Gwamnatin Tarayya ta na shirin tsare-tsaren dakatar da kashe-kashe a Birnin Gwari - Dambazzau

Cutar Sankarau tana da nasaba ne da wasu kwayoyin cuta da a turance ake ce da su Bacteria da kuma Virus, wanda suke shiga cikin kwakwalwa da kuma kashin baya na dan Adam su yi lahani.

Wani bincike da kwararren masanin kiwon lafiya ya gudanar, Dakta Ahmad Gana ya bayyana wasu ababe dake haddasa cutar Sankarau kamar haka:

1. Kwanciya ko zama inda mutane suke taruwa da yawa.

2. Shakar numfashi mutane a wurin da babu wadatacciyar iska.

3. Rashin yin alluran riga-kafi na cutar sankarau.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel