An fara gasar wasanni na sojin saman Najeriya a garin Uyo, kalli kayatattun hotuna

An fara gasar wasanni na Sojin Saman Najeriya karo na uku a jiya Talata 3 ga watan Afrilu a filin wasanni na Goodswill Akpabio da ke Uyo, babban birnin jihar Akwa Ibom.

Gasar ya samu hallartar sama da sojoji 600 daga hedkwatan sojin saman Najeriya (NAF) da kuma sauran sassan Najeriya inda za su kara a wasanni da suka hada da damben boxing, gasar harbin bindiga, gasar ninkaya, gasar kokowar taekwando da sauran su.

Anna shirya gasar ne saboda kara tabbatar da zumunci da lafiyan jiki a tsakanin jami'an hukumar kana da kara basu horo wajen gudanar da ayyukan su.

KU KARANTA: Jerin kasashe 10 da sukafi yawan al'umma a nahiyar Afirka

Gwamnan jihar Mr Godswill Akpabio wanda ya samu wakilicin mataimakin gwamnan jihar ya bayyana farin cikin sa da godiya ga Hukumar sojin saman na Najeriya bisa irin gudunmawar da suke bayar wa wajen tabbatar ta tsaro a Najeriya.

An fara gasar wasanni na Sojin saman Najeriya a garin Uyo, kalli kayatattun hotuna

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Osun 2018: Yan sanda sun sake cafke wani jami'in PDP a mazabar Adeleke yana sayen kuri'u

NAIJ.com
Mailfire view pixel