Kasar Isra'ila na da ikon kasancewa a inda take ba tare da tsangwama ba - Yarima Mohammed bin Salman

Kasar Isra'ila na da ikon kasancewa a inda take ba tare da tsangwama ba - Yarima Mohammed bin Salman

Yarima mai jiran gado masarautar Saudiyya mai suna Mohammed bin Salman ya nuna goyon bayan sa ga me da cigaban zaman kasar Isra'ila a bagiren da take yanzu na tsakanin kasashen Larabawa a gabas ta tsakiya ba tare da tsangwama ko kyara ba.

Yarima Mohammed bin Salman ya bayyana hakan ne a yayin da yake fira da wata jaridar kasar Amurka mai suna The Atlantic Magazine yayin wata ziyarar aiki da ya kai kasar a makon da ya gabata.

Kasar Isra'ila na da ikon kasancewa a inda take ba tare da tsangwama ba - Yarima Mohammed bin Salman

Kasar Isra'ila na da ikon kasancewa a inda take ba tare da tsangwama ba - Yarima Mohammed bin Salman

KU KARANTA: Yadda zan kawo karshen rikicin Najeriya - Sule Lamido

NAIJ.com ta samu cewa shi dai Yariman mai shekaru 32 a duniya ya kuma bayyana cewa shi yayi ammanar Yahudawa a duk inda suke suna da 'yancin zama ba tare da tsangwama ba kamar yadda kuma yake ganin suma 'yan Falasdinawa suna da 'yancin zama a inda suke.

A wani labarin kuma, Yayin da kasar Saudiyya ke ta dada kara shiga cikin cakwakiyar rikicin addini sakamakon kokarin kawo sauye-sauye a kasar da Yarima Mohammed bin Salman ke yi, ya bayyana cewa shi a kasar sa yanzu babu sauran banbanci a tsakanin 'yan Shi'a da 'yan Sunni.

Yariman yayi wannan ikirarin ne a lokacin da yake fira da wata jaridar Atlantic a nahiyar turai inda yake ziyarar aiki tun satin da ya shude.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel