Da matsala! Darajar Naira ta fadi

Da matsala! Darajar Naira ta fadi

- Darajar Naira ta karye

- Darajar farashin Naira na kara gazawa idan aka kwatanta shi da dalar Amurka

A jiya ne, farashin da ake canza dala ya kara hawa a kasuwar hada-hadar kudade. A da dai ana canza dala guda ne akan N360.20 yayin da yanzu ta koma N360.21. An fara cinikin dalar Amurkan ne akan Naira N360.20 ne kafin ta ta fara hawa da karin kobo daya.

Da matsala! Darajar Naira ta fadi

Da matsala! Darajar Naira ta fadi

KU KARANTA: Fitacciyar jarumar Kannywood, Zee Zee ta watsa hotunan Saurayinta suna soyewa

Duk da karin yawaitar kudi a kasuwar hada-hada da miliyan $283.04 kimanin karin kashi 5%, idan aka kwatanta da miliyan $270.04 a satin da ya gabata. A jiyan dai an kammala hada-hadar ne, darajar Naira na da N362 akan $1 a kasuwar bayan fagge.

Rashin tsayayyen farsahin dala dai ya haifar da tashin kayyaykin masurufi sosai a shekarar da ta gabata, kuma har yanzu da alama tsugunno bai kare, a sakamakon dalar na iya tashi a kwanne lokaci.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Soyayyar Maryam Yahaya da wani furodusa ta fito fili

Dandalin Kannywood: Soyayyar Maryam Yahaya da wani furodusa ta fito fili

Dandalin Kannywood: Soyayyar Maryam Yahaya da wani furodusa ta fito fili
NAIJ.com
Mailfire view pixel