Jerin Yaruka 12 da aka fi amfani da su a nahiyyar Afirka

Jerin Yaruka 12 da aka fi amfani da su a nahiyyar Afirka

A yayin da jaridar NAIJ.com ta ke ci gaba da gudanar da binciken ta kan yaruka a nahiyyar Afirka, a yau kuma ta kawo muku jerin yaruka 12 da aka fi amfani da su a yankin sakamakon shaharar su da kuma yawan adadi na mutane da yarukan ke gudana a harsunan su.

Swahili

Swahili

Hausawa

Hausawa

Ga jerin yarukan kamar haka:

1. Swahili

2. Hausa

3. Larabci

4. Turanci

5. Yoruba

6. Amharic

KARANTA KUMA: Bayan afkuwar hatsari, hukumar FRSC ta yi tsintuwar N2.09m

7. Faransanci

8. Oromo

9. Igbo

10. Zulu

11. Shona

12. Xhosa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An kona gidaje da dama sakamakon arangamar da akayi tsakanin Yarbawa da Hausawa a garin Ondo

An kona gidaje da dama sakamakon arangamar da akayi tsakanin Yarbawa da Hausawa a garin Ondo

An kona gidaje da dama sakamakon arangamar da akayi tsakanin Yarbawa da Hausawa a garin Ondo
NAIJ.com
Mailfire view pixel