Leke da bincike cikin wayan miji ko mata na iya janyo shiga kurkukun shekara 1 da taran $133, 000, sabuwar doka a Saudiyya

Leke da bincike cikin wayan miji ko mata na iya janyo shiga kurkukun shekara 1 da taran $133, 000, sabuwar doka a Saudiyya

Leke da bincike cikin wayan maigida ko uwargida na isa sanadiyar garkaman ma’aurata shekara 1 a kurkuku da taran $13,000 a sabuwar dokar kare hakkin al’umma da gyaran dabi’a a kasar Saudiyya.

Wannan sabuwar doka ya shafi maza da mata a kasar Saudiyya, game da sanarwan ma’aikatar al’adun kasar.

Leke da bincike cikin wayan miji ko mata na iya janyo shiga kurkukun shekara 1 da taran $133, 000, sabuwar doka a Saudiyya

Leke da bincike cikin wayan miji ko mata na iya janyo shiga kurkukun shekara 1 da taran $133, 000, sabuwar doka a Saudiyya

Dokar tace: “Leke, bincike, ko dube-dube cikin na’urar Komfyuta ba tare da izini ba laifi ne”

Za’a ci mutum taran $13,000 ko zaman kurkuku ko kuma duka biyu.

“Shafukan sada ra’ayi da zumunta ya sanya cin mutunci ya yawaita.”

KU KARANTA: Yan sanda sun damke yan sara-suka 23 a jihar Kaduna

Hakazalika kasa mai makwabtaka da Saudiyya, Dubai, tana da irin wannan doka inda ta sanya tara $817 da kuma zaman kurkukun watanni 3.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya mikawa Majalisar Najeriya kokon barar sa

Shugaba Buhari ya mikawa Majalisar Najeriya kokon barar sa

Shugaba Buhari ya mikawa Majalisar Najeriya kokon barar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel