Soyayya ruwan zuma: Hotunan Fatima Dangote na sheke ayar ta da angon ta a bakin ruwa

Soyayya ruwan zuma: Hotunan Fatima Dangote na sheke ayar ta da angon ta a bakin ruwa

- Ko shakka babu soyayya kamar yadda Hausawa ke cewa ruwan zuma ce

- Fatima Dangote tuni har sun fita yawon shakatawa ita da mijin ta a bakin ruwa

- An gudanar da bikin auren su ne a cikin watan da ya gabata

Ko shakka babu soyayya kamar yadda Hausawa ke cewa ruwan zuma ce, idan ka sha sai ka ba masoyi domin kuwa diyar shahararren mai kudin nan na daya a Afrika watau Fatima Dangote tuni har sun fita yawon shakatawa ita da mijin ta a bakin ruwa.

Soyayya ruwan zuma: Hotunan Fatima Dangote na sheke ayar ta da angon ta a bakin ruwa

Soyayya ruwan zuma: Hotunan Fatima Dangote na sheke ayar ta da angon ta a bakin ruwa

KU KARANTA: Sabbin kayatattun hotunan Rahama Sadau

Wannan dai mun samu hakan ne biyo bayan wasu hotuna cike da annashuwa da ma'auratan suka saki a bakin ruwa rike da hannayen junan su suna ta wasa irin na masoya.

NAIJ.com ta samu cewa idan mai karatu mai manta ba ma'auratan dai sun gudanar da bikin auren su ne a cikin watan da ya gabata inda aka gudanar da kayattacen bikin kece raini.

Haka ma dai bikin ya samu halarar dukkan wasu masu fada aji a Najeriya kama daga 'yan siyasa, 'yan kasuwa, da ma sauran masu sarautun gargajiya da masu mulki.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Osun 2018: Yan sanda sun sake cafke wani jami'in PDP a mazabar Adeleke yana sayen kuri'u

Osun 2018: Yan sanda sun sake cafke wani jami'in PDP a mazabar Adeleke yana sayen kuri'u

Osun 2018: Yan sanda sun sake cafke wani jami'in PDP a mazabar Adeleke yana sayen kuri'u
NAIJ.com
Mailfire view pixel