Mataimakin shugaban masu rinjaye a Majalisar Wakilai Buba Jibril ya mutu

Mataimakin shugaban masu rinjaye a Majalisar Wakilai Buba Jibril ya mutu

- Mamban mai wakiltar Lokoja/kogi a Majalisar Wakilai, Umar Buba Jibril ya mutu

- Jibril wanda yayi dan majalisa sau uku, mai shekaru 58, ya mutu ne a birnin tarayya

- Kafin mutuwarsa ya kasance mataimaki shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai

Kamfanin dillancin labaran Najeriya ta bayar da rahoto a ranar 30 ga watan Maris 2018, a garin Lokoja, cewa, Mamba mai wakiltar Lokoja/kogi a Majalisar Wakilai, Umar Buba Jibril ya mutu.

Jibril wanda yayi dan majalisa sau uku, mai shekaru 58, ya mutu ne a safiyar Asabar, a birnin tarayya, daya daga cikin abokan siyasarsa, Mr Amuda Dan Sulaiman ya tabbatarwa kamfanin dillancin labaran Najeriya da haka.

Mataimakin shugaban masu rinjaye a Majalisar Wakilai Buba Jibril ya mutu

Mataimakin shugaban masu rinjaye a Majalisar Wakilai Buba Jibril ya mutu

Kafin mutuwarsa ya kasance mataimaki shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai. Kuma kafin mutuwarsa ya taba rike matsayin shugaban majalissa a jihar Kogi.

KU KARANTA KUMA: PDP baza taba dawowa kan mulki ba a Najeriya - Tinubu

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa Sanatan dake wakiltar mazabar yankin majalisar dattijai ta jihar Bauci ta Kudu watau Sanata Ali Wakili ya rasu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan

Ambariyan ruwa yaci hanyar kauyen su tsohon shugaban kasa Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel