Yanzu-yanzu: Rundunar Soji sun damke manyan yan Boko Haram 3

Yanzu-yanzu: Rundunar Soji sun damke manyan yan Boko Haram 3

Rundunar sojin Najeriya sun cika hannu da manyan yan Boko Haram 3 a jiyar Laraba, 28 ga watan Maris 2018 a jihar Borno.

Kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgediya Janar Texas Chukwu ya bayyana hakan ne a wani jawabin da ya saki a kafafen ra’ayi da sada zumunta.

Yanzu-yanzu: Rundunar Soji sun damke manyan yan Boko Haram 3

Yanzu-yanzu: Rundunar Soji sun damke manyan yan Boko Haram 3

Jawabin yace: “ Rundunar sojin 23 Birged na Operation LAFIYA DOLE a ranan 28 ga watan Maris 2018. Bisa ga wani cinne, jami’an sun damke yan Boko Haram a Ngurore.

Yan Boko Haram di masu suna Adam Yagga, Musa Kamsulum da Abba Djidoum duka yan asalin karamar hukumar Bama a jihar Borno.

KU KARANTA: Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Legas

Daya daga cikinsu, Abbab Djidoum ya samu raunukan harsasai ya bayyana cewa ya yi aiki da Boko Haram a Izza, Wudala, Bakule a jihar Borno.”

Mun yabawa jami’an Civilian JTF na hada kai da jami’an tsaro, kuma muna kira ga jama’a su yi koyi da wannan wajen kawo rahoton duk wani abun zargi.”

Yanzu-yanzu: Rundunar Soji sun damke manyan yan Boko Haram 3

Yanzu-yanzu: Rundunar Soji sun damke manyan yan Boko Haram 3

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya
NAIJ.com
Mailfire view pixel