Kasuwar bai-daya a Afrika: Obasanjo ya sake caccakar Buhari

Kasuwar bai-daya a Afrika: Obasanjo ya sake caccakar Buhari

Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun obasanjo ya bayyana rashin jin dadin sa game da yadda shugaba Muhammadu Buhari ya ki sanyawa takardar yarjejeniyar kasauwanci na bai-daya a nahiyar Afrika tare da fatan cewa zai sake shawara game da batub kafin lokaci ya kure.

Obasanjo yayi wannan tsokacin ne a yayin da yake jabakin sa a wajen wani taronshugabannin kamfanonin nahiyar a garin Abidjan, babban birnin kasar Cote d’Ivoire a ranar Talata da ta gabata.

Kasuwar bai-daya a Afrika: Obasanjo ya sake caccakar Buhari

Kasuwar bai-daya a Afrika: Obasanjo ya sake caccakar Buhari

KU KARANTA: Buhari ya kunyata mu - Atiku

NAIJ.com ta samu cewa tsohon shugaban kasar na Najeriya ya bayyana cewa tabbas abun takaici ne yadda shugaba Buhari din ya ki sanyawa yarjejeriyar ta kasauwanci na bai-daya a nahiyar Afrika hannu domin a cewar sa tana da matukar anfani.

A wani labarin kuma, Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma babban dan siyasa Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa jam'iyyar APC ta basu kunya musamman ma ganin yadda suna yabon ta sallah amma sai gashi ta kasa alwalla.

Atiku din ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da ya jagoranci wasu jiga-jigan jam'iyyar ta sa ya zuwa gidan gwamnatin jihar Ribas a jiya inda aka ruwaito ya ayyana kudurin yin takarar shugaban kasa a 2019.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Janar Babangida na murnar cika shekaru 77 yau, karanta wani balli na tarihinsa

Janar Babangida na murnar cika shekaru 77 yau, karanta wani balli na tarihinsa

Janar Babangida na murnar cika shekaru 77 yau, karanta wani balli na tarihinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel