Hukumar kwastam ta damke yan fasa kwauri a Ogun, ta kama motoci 38 da buhuhunan shinkafa 1,060

Hukumar kwastam ta damke yan fasa kwauri a Ogun, ta kama motoci 38 da buhuhunan shinkafa 1,060

Hukumar kwastam sashin Ogun sun yi babban kamu a makonni biyu da suka shige.

Sun kama ababn hawa guda 38, buhuhunan shinkafa yar waje guda 1,060 masu nauyin 50KG, man gyada jarkoki 158, katan 159 na daskararun kaji, jarkokin fetur 150 da sauransu.

Shugaban hukumar ya bayyana cewa hakan na cikin kokarin da suke yin a tsare iyakarsu daga masu kokarin dakile tattalin arziki.

Ga hotunan a kasa:

Hukumar kwastam ta damke yan fasa kwauri a Ogun, ta kama motoci 38 da buhuhunan shinkafa 1,060
Hukumar kwastam ta damke yan fasa kwauri a Ogun, ta kama motoci 38 da buhuhunan shinkafa 1,060

Hukumar kwastam ta damke yan fasa kwauri a Ogun, ta kama motoci 38 da buhuhunan shinkafa 1,060
Hukumar kwastam ta damke yan fasa kwauri a Ogun, ta kama motoci 38 da buhuhunan shinkafa 1,060

Sun kuma ce sun yi duk abubuwan da zasuyi domin ganin sunyi nasara akan masu fasa kwauri.

KU KARANTA KUMA: Dan bautan kasa ya shiga matsala bayan yayiwa yar shekara 11 ciki (hotuna)

Ya ce ayyukan fasa kauri na zama barazana ga tattalin arzikin kasashen da ake aikata hakan. Saboda haka zaa dauki dukannin matakan da ya kamata domin magance lamarin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel