Majalisar dinkin duniya na binciken harin Rann da Boko Haram ta kai

Majalisar dinkin duniya na binciken harin Rann da Boko Haram ta kai

- Boko Haram ta maishe da mu wawaye, sai dai ta gito daga dawa ta kwashi 'ya'yanmu ta koma

- An kwashi ma;aikatan laiya a Rann

- Majalisar dinkin duniya zata bi diddigi

Majalisar dinkin duniya na binciken harin Rann da Boko Haram ta kai

Majalisar dinkin duniya na binciken harin Rann da Boko Haram ta kai

Tun bayan da Boko Haram suka kwashi ma'aikatan lafiya na agaji da suke aiki a camp da barikin sojoji, an sami wasu sakonnin muryoyi na wadanda suke tsaka da aiki amma aka kama su aka tafi dasu.

A kokarin su na yin wani katabus, mmajalisar dinkin duniya na neman yadda zata shigo domin bin kadin ma'aikata da jami'anta da abin ya rutsa dasu.

DUBA WANNAN: Ko ka kafa hukumar Peace Corp ko kuma mu muyi - Sanatoci

Kwamitin tsaro na majalisar dake New York, yayi Allah-wadai da hare-haren kuma yayi tofin Allah-tsine, ya kuma sha alwashin daukar mataki, kan wannan da ma harin sace matan Dapchi.

Ya zuwa yanzu dai babu alamar akwai wani katabus da Najeriya zata iya yi domin kwato wadanda aka kwashe shekaru hudu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugabannin hukumomin tsaro sun amsa kiran Osinbajo

Shugabannin hukumomin tsaro sun amsa kiran Osinbajo

Shugabannin hukumomin tsaro sun amsa kiran Osinbajo
NAIJ.com
Mailfire view pixel