Cikin Hotuna: Shugaba Buhari da Bukola Saraki yayin taya kasar Ghana murnar zagayowar ranar samun 'yanci

A yau ne 6 ga watan Maris shekarar 2018, shugaban kasa Muhammadu Buhari da shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki, suka halarci bikin murnar cika shekaru 61 na samun 'yancin kai da kasar Ghana tayi da aka gudanar a harabar filin wasanni na Black Star Stadium.

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari da Bukola Saraki a kasar Ghana yayin taya murnar ranar samun 'yanci

Manyan jiga-jigan kasar Ghana da suka halarci wannan taro sun hadar da mataimakin shugaban kasa; Alhaji Muhammadu Bawumia, shugaban kasar Ghana; Nana Akufo-Addo tare da mai dakin sa, Misis Rebecca Akufo-Addo.

KARANTA KUMA: Maƙiya Addinin Islama sun yi yunƙurin sace Gawar Fiyayyen Halitta daga Birnin Madina

Sauran mahalarta bikin sun hadar da; Shugaban majalisar wakilai na kasar; Farfesa Mike Aaron Ocquaye tare da mai dakin sa; Misis Alberta Ocquaye.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel