Yan sanda, jami'an NSCDC za su ba makarantun arewa maso gabas kariya

Yan sanda, jami'an NSCDC za su ba makarantun arewa maso gabas kariya

Shugaban dakarun 'yan sandan Najeriya Mista Ibrahim Idris a jiya litinin ya bayyana cewa daga yanzu jami'an 'yansandan Najeriya da kuma jami'an hukumar masu ba farar hula tsaro na NSCDC ne za su rika ba makarantun dake yankin arewa maso gabashin Najeriya kariya.

Mista Idris ya bayyana hakan ne a ta bakin wakilin sa Mista Habila Joshak wanda ke zaman mataimakin Insifekta din mai kula da harkokin yau da kullum na rundunar da ya wakilce shi a yayin da ya kai ziyara a makarantar Yarwa dake Maiduguri.

Yan sanda, jami'an NSCDC za su ba makarantun arewa maso gabas kariya

Yan sanda, jami'an NSCDC za su ba makarantun arewa maso gabas kariya

KU KARANTA: Babbar nadama ta a rayuwa - Obasanjo

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Hukumar nan dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Economic and Financial Crimes Commission EFCC, a takaice ta kama ma'aikatan duk da suke zargi da satar kudin hukumar jarabawar share fagen shiga Jami'a watau Joint Admissions and Matriculation Board, JAMB.

Cikin wadanda aka kama hadda matar nan da zancen ta ya shahara dake aiki a ofishin JAMB din na jihar Benue dake garin Makurdi mai suna Philomina Chieshe wadda ta ce maciji ne ya hadiye kudaden hukumar har Naira miliyan 36.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa

Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa

Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa
NAIJ.com
Mailfire view pixel