Nan ba da jimawa ba za a fara sayar da shinkafa ‘yar gida kasa da N10,000 – Bagudu

Nan ba da jimawa ba za a fara sayar da shinkafa ‘yar gida kasa da N10,000 – Bagudu

- Ministan Labaru ya jinjinawa gwamnan jihar Kebbi akan kokarin da yayi a fannin noma a jihar sa

-Atiku Bagudu ya ce burin sa shine yaga an sayar da shinkafa kasa da N10,000 a Najeriya

Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Bagudu, yace gwamnatin sa ta hada hannu da shirin tallafawa manoman Najeriya na ‘Anchor Borrowers Programme’ wajen ganin an sayar da shinkafa ‘yar gida kasa da N10,000.

Abubakar Bagudu, ya bayyana haka ne, a ranar Lahadi a lokacin da ministan yada Labaru da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ya ziyarci jihar Kebbi .

Nan ba da jimawa ba za a fara sayar da shinkafa ‘yar gida kasa da N10,000 – Bagudu

Nan ba da jimawa ba za a fara sayar da shinkafa ‘yar gida kasa da N10,000 – Bagudu

Bagudu ya ce shirin ‘Anchor Borrower Programme’ ya taimaka wa manoma da dama a jihar Kebbi.

KU KARANTA : Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin gina gidajen da aka lalata a Kudancin Kaduna

Ya kuma kara da cewa baban burin gwamnatin sa shine yaga an fara sayar da shinkafa kasa ‘yar gida kasa da N10,000 A Najeriya.

A karshe, Lai Mohammad, ya jinjinawa gwamna, Abubakar Bagudu, akan nasarorin da jihar ta samu wajen bunkasa fannin noma a jihar Kebbi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bikin Sallah: Gwamna Tambuwal ya yiwa marayun Sakkwato sha tara na arziki

Bikin Sallah: Gwamna Tambuwal ya yiwa marayun Sakkwato sha tara na arziki

Bikin Sallah: Gwamna Tambuwal ya yiwa marayun Sakkwato sha tara na arziki
NAIJ.com
Mailfire view pixel