Zaben 2019: Kungiyoyin matasa 70 sun sha alwashin fatattakar Saraki

Zaben 2019: Kungiyoyin matasa 70 sun sha alwashin fatattakar Saraki

Shugaban hadakar manyan kungiyoyin matasa akalla 70 karkashin inuwar babbar kungiya mai suna Kwara Rescue Alliance mai suna Abdulsalam Ibrahim a jiya juma'a ya bayyana cewa sun daura damarar ganin lallai shugaban majalisar dattijai Sanata Bukola Saraki ya dawo gida a zabe mai zuwa na 2019.

Abdulsalam dai ya bayyana rashin sahihi, kuma kyakkyawan wakilci a matsayin wani babban dalilin da ya sa suke so lallai sai Sanatan ya dawo gida a zaben mai zuwa.

Zaben 2019: Kungiyoyin matasa 70 sun sha alwashin fatattakar Saraki

Zaben 2019: Kungiyoyin matasa 70 sun sha alwashin fatattakar Saraki

KU KARANTA: Yadda aka sace jaririn kurma a asibitin Kaduna

A cewar sa, tun da jihar ta fada hannun Saraki din tun ma yana Gwamna har yanzu su ba su taba dandana wata lagwada ta dimokradiyya ba inda ya bayyana cewa mulkin da ake gudanarwa a jihar cike yake da kura-kurai da dama.

A wani labarin kuma, Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulki a jihar Imo dake a kudu maso gabashin kasar nan, mai suna Mista Okere Uzochukwu ya shigar da jam'iyyar sa kara kara a wata kotun gwamnatin tarayya dake zaman ta a garin Abuja.

Mista Okere, kamar yadda muka samua cikin karar ya bukaci kotun da ta soke karin wa'adin mulkin da aka yi wa shugaban jam'iyyar APC da mukarraban sa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya karbo bashin kusan Tiriliyan 10 a shekara 3 Inji PDP

Shugaba Buhari ya karbo bashin kusan Tiriliyan 10 a shekara 3 Inji PDP

Satar inna-naha da ake yi a Gwamnatin Buhari ta sa ake cin bashi – PDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel