Dalilan da ya sa Buhari ya ki amincewa da kudirin kafa Peace Corps - Dogara

Dalilan da ya sa Buhari ya ki amincewa da kudirin kafa Peace Corps - Dogara

- Shugaba Buhari ya ki amincewa da kudirin kafa hukumar Peace Corps

- Ya ce gwamnatin tarayya na fama kallubalen tsaro sannan kasar ba ta da isasun kudin da za ta ware don kafa hukumar

- Shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ne ya bayyana hakan a zauren majalisa

Shugaba Muhammadu Buhari ya sanar da dalilinsa na kin amincewa da kudirin kafa hukumar Peace Corps.

Shugaba Buhari ya bayyana matsalolin rashin tsaro da rashin isashen kudi da gwamnatin tarayya ke fama da su a halin yanzu a matsayin dalilan da ya sa ya ki amincewa da kudirin kafa hukumar.

Dalilan da ya sa Buhari ya ki amincewa da kudirin kafa Peace Corps - Dogara

Dalilan da ya sa Buhari ya ki amincewa da kudirin kafa Peace Corps - Dogara

KU KARANTA KUMA: Malamin Yahudun da yayi mafarki da Annabi ya musulunta

Ya bayyana hakan ne a cikin wata wasika da ya aike kuma Kakakin Majallisar na Wakilai Yakubu Dogara ya karanta a gaban majalisa.

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa wasu mambobin majalisar wakilai sun bayyana adawar su da watsin da shugaba Buhari ya yi da kudirin kirkirar Peace Corps.

Mambobin majalisar sun bayyana cewar kin amincewar Buhari zai dagula lamuran tsaro a kasar nan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yaki da ta'addanci: Soji sunyi halaka 'yan ta'addan makiyaya 21 a Benue

Yaki da ta'addanci: Soji sunyi ragargaji 'yan ta'addan makiyaya a Benue

Yaki da ta'addanci: Soji sunyi ragargaji 'yan ta'addan makiyaya a Benue
NAIJ.com
Mailfire view pixel