Najeriya tayi karar Jami'ar Alabama ta kasar Amurka a gaban Kotu

Najeriya tayi karar Jami'ar Alabama ta kasar Amurka a gaban Kotu

Gwamnatin Najeriya ta ja wata jami'a ta Alabama dake kasar Amurka har gaban Kotu, sakamakon zargi da tuhumar yin sama da fadi na kudaden makarantar da aka tanada domin haya, littattafai da abincin dalibai.

Rahotanni da sanadin Jaridar The Punch da ta ruwaito a shafin BBC sun bayyana cewa, Najeriya tana tuhumar Jami'ar ne sakamakon cajen Kudaden haya da ba su yi ba da kuma darussa da daliban ba su halarta ba.

Ministan Ilimi; Adamu Adamu

Ministan Ilimi; Adamu Adamu

Sai dai Jami'ar tayi watsi a wannan zargi a wata sanarwa ta kafar yada labarai, inda ta ce ta bi duk wani umarni da sharuddan da gwamnatin Najeriya ta gindaya cikin yarjejeniya da suka kulla.

KARANTA KUMA: 'Yan Najeriya sun soki Ministan Labarai kan wata shiga a kasar Andalus

Jaridar NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, Majalisar Wakilai ta juya bayan ta ga wasu Ministoci biyu na shugaba Buhari sakamakon rashin amsa goron gayyata domin sasanta matsalolin da suka shafi ma'aikatun su.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari zai dawo Abuja a ranar Asabar

Buhari zai dawo Abuja a ranar Asabar

Buhari zai dawo Abuja a ranar Asabar
NAIJ.com
Mailfire view pixel