Majalisar wakilai ta juya baya ga Kayode Fayemi da mataimakin sa

Majalisar wakilai ta juya baya ga Kayode Fayemi da mataimakin sa

Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, a yau ne majalisar wakilai ta juya bayan ta ga Ministan Albarkatu na kasa, Dakta Kayode Fayemi da karamin minista na ma'aikatar ta Albarkatu, Mista Abubakar Bawa Bwari.

A yau din ne dai aka shirya tafka muhawara a farfajiyar Majalisar tare da neman sasanci da kuma matsaya ta warware matsalolin da suka shafi babban kamfanin karfe na gwamnatin tarayya dake garin Ajaokuta a jihar Kogi.

Majalisar Wakilai

Majalisar Wakilai

NAIJ.com ta fahimci cewa, dukkanin ministoci biyu ba su amsa goron gayyata ba na majalisar akan zaman warware matsalolin da aka shirya gudanarwa, sakamakon tufka da warwara na kotun kasar Landan da tayi kaka-gida a lamarin.

KARANTA KUMA: 'Yan Najeriya sun soki Ministan Labarai kan wata shiga a kasar Andalus

Wanna juya baya na majalisar ya zo ne da sanadin shugabanta, Mista Femi Gbajabiamila.

Jaridar NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, shugaban hukumar zabe ta kasa, Farfesa Mahmood Abubakar ya bayyana cewa babu wani dare da Jemage bai gani ba.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ruwa ba ya tsami banza: Gwamnan PDP ya gana da tsohon gwamnan jam’iyyar da ya koma APC, hotuna

Ruwa ba ya tsami banza: Gwamnan PDP ya gana da tsohon gwamnan jam’iyyar da ya koma APC, hotuna

Canjin sheka: Gwamnan PDP ya gana da tsohon gwamnan jam’iyyar da ya koma APC, hotuna
NAIJ.com
Mailfire view pixel