Kwamishinan Kwankwaso zai gurfana gaban Alkali da laifin Zambar N47.8 a ranar 8 ga watan Maris

Kwamishinan Kwankwaso zai gurfana gaban Alkali da laifin Zambar N47.8 a ranar 8 ga watan Maris

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa wata babbar Kotun jihar Kano, ta kayyade ranar 8 ga watan Maris na shekarar 2018 a matsayin ranar fara gabatar da shari'ar tsohon kwamishinan lafiya na jihar, Dakta Abubakar Ladan Yusuf.

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso

Ana zargin Dakta Ladan da laifin almundahana ta N47.8m, wanda kwamishina ne a karkashin gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.

KARANTA KUMA: Zazzaɓin Lassa ya ci gaba da addabar al'ummar Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, wannan kudade da tsohon kwamishinan ya wawushe an tanade su domin biyan kudaden makaranta na daliban jihar dake karatun sa a Jami'ar Mansoura ta birnin Cairo a kasar Masar.

Jaridar NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, annobar zazzabin Lassa tayi barnar da ba ta taba a Najeriya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dino Melaye ya kai kukansa ga Buhari game da yunkurin da ake yi na halaka shi

Magiya: Ka shiga tsakanina da masu neman halaka ni – Dino Melaye ga Buhari

Magiya: Ka shiga tsakanina da masu neman halaka ni – Dino Melaye ga Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel