Zaben jihar Kano: INEC, hukumomin zabe na jiha, zasu gana a kan zaben kananan yara

Zaben jihar Kano: INEC, hukumomin zabe na jiha, zasu gana a kan zaben kananan yara

Cikin yunkurin dakile zaben kananan yara, hukumar gudanar da zabe na kasa mai zaman kanta wato INEC a yau Laraba, za ta gana da hukumomin zabe na jihohi 36.

A wani jawabi da sakataren yada labaran shugaban hukumar INEC, Mr Rotimi Ouekanmi, ya saki, ya ce : “Ana gayyatar ku (manema labarai) zuwa ziyaran hukumomin zabe na jihohi shekwatar INEC ranan Laraba, 21 ga watan Fabrairu, misalin karfe 2 na rana."

Duk da cewan bai bayyana ainihin dalilin ganawar ba, shugaban INEC ya bayyana niyyar nada kwamitin bincike cikin zaben kananan hukumomin jihar Kano.

Zaben jihar Kano: INEC, hukumomin zabe na jiha, zasu gana a kan zaben kananan yara

Zaben jihar Kano: INEC, hukumomin zabe na jiha, zasu gana a kan zaben kananan yara

Zaku tuna cewa an gudanar da zaben kananan hukumomin jihar Kano inda jam’iyyar APC ta lashe dukkan kujerun.

Wasu bidiyoyi da hotuna da ke nuna kananan yara na kada kuri'a sun bayyana a yanar gizo.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duba hotuna: Dalibin Najeriya ya kera mota, ya fara zuwa makaranta a cikinta

Dalibin Najeriya ya fara zuwa makaranta a motar da ya kera, hotuna

Dalibin Najeriya ya fara zuwa makaranta a motar da ya kera, hotuna
NAIJ.com
Mailfire view pixel