Wani mutumi ya yada hotunan chanji da ya zaba yayinda ya yaba ma shugaba Buhari

Wani mutumi ya yada hotunan chanji da ya zaba yayinda ya yaba ma shugaba Buhari

A yan kwanakin nan, wasu yan Najeriya na korafi akan shugabancin shugaban kasa Muhammadu Buhari yayinda suke cewa wannan ba shine chanjin da suka zaba ba.

Wani dan Najeriya ya je shafin zumunta don yaba ma shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mutumin wanda aka ambata da suna Dud Malumfashi a shafin Facebook ya kuma buga wasu hotuna na shugaban kasa da sauran manyan masu fada a ji domin tabbatar da manufarsa.

Bayan wallafa hotunan, Malumfashi ya bayyana cewa wannan shine chanji da ya zaba. Hotunan ya bayyana yadda aka shayar da wadannan yan siyasa da lemuka masu saukin kudi a lokacin wani ganawa tare da shugaban kasar.

Kalli rubutun a kasa:

KU KARANTA KUMA: Abubakar Tureta ya kasance mutun mai nagarta – Shugaba Buhari

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Da dumi-dumi: Majalisa ta fasa dawowa daga hutu ranar 25 ga wata, ta saka sabuwar rana

Da dumi-dumi: Majalisa ta fasa dawowa daga hutu ranar 25 ga wata, ta saka sabuwar rana

Da duminsa: Majalisa ta kara daga ranar dawowa daga hutu
NAIJ.com
Mailfire view pixel