Shiyar Seme na hukumar Kwastam ta samo miliyan N546 a watan Janairu kadai

Shiyar Seme na hukumar Kwastam ta samo miliyan N546 a watan Janairu kadai

- Hukumar Kwastam karkashin jagorancin Kanal Hameed Ali na samu gagarumin nasara

- A shekarar 2017, ta cimma manufar da Buhari ya sanya mata har ta wuce

Shiyar Seme na hukumar fasa kwabrin Kwastan na Najeriya ta samar da kudi Naira milyan dari biyar da arba’in da shida, dubu dari takwas da talata da bakwai (546,837,124.64) a matsayin kudin shigar da ta samo a watan Janairu kadai yayinda hukumar ke kokarin cimma manufar da shugaba Buhari ya bata.

Hukumar ta smau nasarar kamu 64 du kuma kudin harajin naira miliyan goma sha takwas, dubu dari uku da talatin da biyar, dari hudu da tis’in da biya (N18, 335, 495.00) a wata.

Shiyar Seme na hukumar Kwastam ta samo miliyan N546 a watan Janairu kadai

Shiyar Seme na hukumar Kwastam ta samo miliyan N546 a watan Janairu kadai

Yayinda yake jawabi kan nasarar, kwantrolan hukumar Mohammed Aliyu, ya bayyana cewa hukumar ta fara shekaran da nasara mai kyau.

KU KARANTA: Hadimin gwamnan jihar Katsina ya kashe yarsa da mota

Ya kara da cewa a sirye yake da amfani da dukkan matakai wajen tabbatar da cewa an cima manufar wannan shekara.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Da dumi-dumi: Majalisa ta fasa dawowa daga hutu ranar 25 ga wata, ta saka sabuwar rana

Da duminsa: Majalisa ta kara daga ranar dawowa daga hutu

Da duminsa: Majalisa ta kara daga ranar dawowa daga hutu
NAIJ.com
Mailfire view pixel