Halin bera: An kama kasurgumin barawo dumu-dumu yana sata cikin jirgi a Najeriya

Halin bera: An kama kasurgumin barawo dumu-dumu yana sata cikin jirgi a Najeriya

Jami'an hukumar tsaron kasar nan ta 'yan sanda dake a filin sauka da tashin jirage na kasa-da-kasa dake a jihar Legas na tunawa da Murtala Muhammad sun tabbatar da kama wani kasurgumin barawo dumu-dumu da laifin sata a cikin jirgi a ranar asabar din da ta gabata.

Haka nan kuma mun samu cewa jirgin da aka kama barawon a cikin sa dai na kamfanin Air Peace ne mai lamba P47139 kuma yana kan hanyar sa ne ta zuwa Abuja daga Legas din.

Halin bera: An kama kasurgumin barawo dumu-dumu yana sata cikin jirgi a Najeriya

Halin bera: An kama kasurgumin barawo dumu-dumu yana sata cikin jirgi a Najeriya

KU KARANTA: Sule Lamido ya bude ofishin yakin neman zabe

NAIJ.com dai ta samu cewa an kama barawon ne yayin da aka samu wasu bandiran kudi 'yan dubu-dubu makare a cikin jakar sa wanda da kuma aka tambaye shi yaushe ya fara satar a cikin jirgi sai ya ce a wannan shekarar.

A wani labarin kuma, Gwamnan jihar Ekiti Mista Ayo Fayose ya bayyana takaicin sa game da yadda yace wasu shanu na makiyaya sun ne mi su kawo wa jirgin sa a jihar Ondo cikas yayin da yake so ya sauka a filin sauka da tashi na jirage a garin Akure.

Gwamnan dai ya bayyana hakan ne a shafin sa na dandalin sada zumunta na Tuwita inda ya bayyana cewa shanun sai da suka hana jirgin sauka na tsawon mintuna 15 kafin daga baya ya samu ya sauka a ranar Lahadin da ta gabata.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Tsoho ya yiwa wata mata wanka da ruwan acid, kalli hoton

Tsoho ya yiwa wata mata wanka da ruwan acid, kalli hoton

Tsoho ya yiwa wata mata wanka da ruwan acid, kalli hoton
NAIJ.com
Mailfire view pixel