2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa

Tsohon gwamnan jihar jigawa kuma mai neman jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takarar shugancin kasa a zaben 2019, Alhaji Sule Lamido, ya bude ofishin yakin neman zabensa na farko a mahaifar sa, karamar hukumar Birnin Kudu, a jihar Jigawa.

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa
Jama'a yayin taron bude ofishin takarar Sule Lamido a garin Birnin Kudu

Kwamitin yakin neman zaben Sule Lamido ya bayyana cewar zasu bude ofishin yakin neman zabe a matakin jiha nan bada dadewa ba kafin daga bisani su bude ofisoshin yakin neman zabe a jihohin Najeriya 36.

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa
Taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa, karamar hukumar Birnin Kudu

Dubban mutane daga kananan hukumomin Jigawa da jihohi masu makwabtaka da ita sun halarci bikin taron bude ofishin.

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa
Dan takara gwamnan jihar Jigawa a jam'iyyar PDP a zaben 2015, Aminu Ibrahim Ringim

DUBA WANNAN: 2019: Shugabancin jam'iyyar PDP ya tattauna wasu muhimman batutuwa da IBB

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa
Taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa
Ofishin yakin neman zaben Sule Lamido a mahaifar sa

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa
Isowar Sule Lamido wurin taron bude ofishin takararar sa a garin Birnin Kudu

2019: Hotunan taron bude ofishin takarar Sule Lamido a mahaifar sa
Sule Lamido ke jawabi ga jama,a yayin dude ofishin yakin zabensa mahaifar sa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel