Sauya Najeriya ba abu ne mai sauki ba - Tinubu

Sauya Najeriya ba abu ne mai sauki ba - Tinubu

Shugaba na jam'iyyar APC ta kasa, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu ya bayyana cewa, samar da canji na gaskiye kuma mai dahir a kasar nan kamar yadda jam'iyyar ta sha alwashi ba aiki ne kankani ba.

Tinubu wanda a kwana-kwanan shugaba Buhari ya nada shi jagoran sulhu na jam'iyyar, ya bayyana hakan ne a garin Abuja yayin ziyarar shugaban jam'iyyar, Cif John Odigie-Oyegun a ranar Larabar da ta gabata.

Asiwaju Ahmed Bola Tinubu

Asiwaju Ahmed Bola Tinubu

A yayin wannan nadi, shugaba Buhari ya bayyana cewa hakan zai kara hada kawunan rassan jam'iyyar na jihohi a sakamakon gabatowar zaben kasa na 2019.

KARANTA KUMA: Ni ban ce maciji ya haɗiɗiye N36m ba - Inji ma'aikaciyar JAMB

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, wannan naɗi zai bai wa Tinubu dama ta sulhunta zababbun 'yan siyasa na jam'iyyar da kuma sulhunta rikicin dake rassanta na jihohi Kano, Kogi da kuma Bauchi.

NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, ministan labarai da al'adu ya bayar da rahoton samar da ayyuka ga matasa 300, 000 domin magance zaman kashe wando dake haddasa afkawa ta'addanci a kasar nan.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Tseren Mage: Dakarun soji sun kwato wata bindiga da ake talla, dillalai sun tsere

Tseren Mage: Dakarun soji sun kwato wata bindiga da ake talla, dillalai sun tsere

Tseren Mage: Dakarun soji sun kwato wata bindiga da ake talla, dillalai sun tsere
NAIJ.com
Mailfire view pixel