Cikin Bidiyo: Tsohon Shugaba Abdulsalami ya gana da shugaba Buhari a Villa

Cikin Bidiyo: Tsohon Shugaba Abdulsalami ya gana da shugaba Buhari a Villa

Tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar dake babban birnin kasar a ranar Talatar da ta gabata.

NAIJ.com ta fahimci cewa, shugabanni biyun sun yi ganawar sirrance ne a tsakanin su domin tattaunawa akan al'amurran da suka shafi Najeriya.

Cikin Bidiyo: Tsohon Shugaba Abdulsalami ya gana da shugaba Buhari a Villa

Cikin Bidiyo: Tsohon Shugaba Abdulsalami ya gana da shugaba Buhari a Villa

Jaridar ta kuma ruwaito cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kuma gana da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Lahadin da ta gabata.

KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya karbi sabon jakadan kasar Ghana a fadar sa

Shugaba Buhari ya gana da Obasanjo ne a birnin Addis Ababa na kasar Habasha a yayin halartar taron kungiyar kasashen Afirka wato AU ( African Union), wanda daga bisanin suka game da tsohon shugaba Abdulsalami inda suka dauke hotuna domin tarihi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel