Shugaba Buhari ya karbi sabon jakadan kasar Ghana a fadar sa

Shugaba Buhari ya karbi sabon jakadan kasar Ghana a fadar sa

- Shugaba Buhari ya karbi sabon jakadan kasar Ghana a fadar sa

- Shugaban ma'aikata na fadar Abba Kyari ya gana tare da sabon jakadan

- An karrama sabon jakadan tare da girmamawa

A yau ne Talata 13 ga watan Fabrairun 2018, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi takardar shaida ta sabon jakadan kasar Ghana a fadar sa dake babban birnin kasar nan.

Shugaba Buhari

Shugaba Buhari

Wannan sabon jakada; Alhaji Rashid Bawa, ya gana da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari bayan da shugaba Buhari ya gabatar da shi a gare shi.

KARANTA KUMA: Jerin ƙasashe 15 mafi arziki a duniya

NAIJ.com ta fahimci cewa, an buga kalangu tare da faretin dakaru a fadar ta shugaban kasa kamar yadda tsarin ta ya bayar na aiwatar da hakan a duk lokacin amsar wani jakada domin nuna karamci da girmamawa.

Jaridar NAIJ.com ta kuma ruwaito cewa, wasu gwamnonin jam'iyyar APC na yankin Arewa ta Tsakiya na shirya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP kamar yadda shugabanta ya bayyana.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel