Bamu yarda da Zina da duk wani aikin alfasha a dakunanmu ba - Cewar wani Otel a jihar Gombe

Bamu yarda da Zina da duk wani aikin alfasha a dakunanmu ba - Cewar wani Otel a jihar Gombe

Wani Otel a jihar Gome, arewa maso gabashin najeriya ta bayyana karara cewa batayi amanna da zinace-zinace ba a cikin dakin hutun ta.

Mun samu wannan labari ne ta wani takardan gargadi da Otal din suka manna dauke da jerin kaidojinsu.

Takardan yace: “Zina, da duk wani aikin alfasha bai halatta ba”.

Bamu yarda da Zina da duk wani aikin alfasha a dakunanmu ba - Cewar wani Otel a jihar Gombe
Bamu yarda da Zina da duk wani aikin alfasha a dakunanmu ba - Cewar wani Otel a jihar Gombe

Wannan abu ya baiwa jama’an kafafun sada ra’ayi da zumunta mamaki. Wasu sunce ai saboda arewacin Najeriya ne inda addinin Islama yayi karfi kuma ya wajaba abi kyawawan dabiun addinin.

KU KARANTA: Rikicin Benuwe : IG ya tura rundunonin ‘yansada na musamman jihar Bneuwe

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel