Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokoki 8

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokoki 8

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokoki 8 kuma sun tabbata a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya.

Daya daga cikin dokokin shine kafa cibiyar tsaffin ma’aikata. Wannan doka zai taimaka wajen kula da tsofaffi iyayenmu a fadin tarayya.

Babban mataimakin shugaban akan al’amuran majalisar dattawa, Sanata Ita Enang ya bayyanawa manema labarai cewa shugaba Buhari ya rattaba hannu ne yau Juma’a, 26 ga watan Junairu, 2018 a fadar shugaban kasa da ke Abuja kafin ya garzaya kasar Habasha domin halartan taron shugabannin kasashen Afrika.

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokoki 8

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan sabbin dokoki 8

Hadimin shugaban kasan ya kara da cewa daga cikin dokokin akwai dokar da ta baiwa yan majalisa kariya daga laifi akan dukkan maganan da sukayi a filin majalisa ko kuma a cikin gidan majalisa.

KU KARANTA: Hukumar EFCC ta saki tsohon sakataren gwamnatin, Babachir David Lawal

Ya ce wannan dokan zai taimaka musu wajen gudanar da ayyukan majalisa kuma zai kara musu karfi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel