Da dumi-dumi: Hukumar EFCC ta saki tsohon sakataren gwamnatin, Babachir David Lawal

Labarin da NAIJ.com ke samu yanzu na nuna cewa hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta saki tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal, bayan ta garkame shi ranan Laraba, 26 ga watan Junairu.

Zamu kawo muku cikakken labarin anjima....

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Tseren Mage: Dakarun soji sun kwato wata bindiga da ake talla, dillalai sun tsere

NAIJ.com
Mailfire view pixel