Majalisar Tarayya na fuskantar matsalar rashin kudi – Saraki

Majalisar Tarayya na fuskantar matsalar rashin kudi – Saraki

Rahotanni sun kawo cewa shugaban majalisar dattawan Najeriya, Dakta Bukola Saraki ya sanar da cewa a yanzu haka majalisar n a fama da rashin kudi day a zama dole tayi amfani da su gurin aiwatar da ayyukan ta.

Saraki ya yi korafin cewa, sabanin yadda jama’a ke kallon cewa ana labta wa majalisar kudade fiye da dimbin bukatun da suka wajaba, ya ce samun karuwar ayyukan gudanarwa a wannan zangon majalisa ta 8, ya sa su na fama da rashi kudi isassu matuka.

Majalisar Tarayya na fuskantar matsalar rashin kudi – Saraki

Majalisar Tarayya na fuskantar matsalar rashin kudi – Saraki

A cikin wani bayani da Mataimaki na Musamman Kan Harkokin Jaridu na Saraki ya fitar a ranar Laraba, 24 ga watan Janairu, Chucks Okocha ya ce Saraki ya bayyana haka ne a yayinda da ya kai ziyara a ofishin Shugaba da kuma mambobin hukumar dake lura da ayyukan Majalisar, a matsugunin hukumar d ke Utako, babban birnin tarayya Abuja.

KU KARANTA KUMA: Badakalar N11b: Kotun koli ta yi umurnin tsohon gwamna da wasu 3 su fuskanci shari’a

A masa jawabin Shugaban hukumar, Adamu Fika, ya nemi a samar wa hukumar tasa ofishi na dindindin a cikin majalisar tarayya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Abinda yasa dole Saraki zai yi murabus daga kujerarsa - Gbajabiamila

Abinda yasa dole Saraki zai yi murabus daga kujerarsa - Gbajabiamila

Dalilin da yasa dole Saraki zai yi murabus daga kujerarsa - Gbajabiamila
NAIJ.com
Mailfire view pixel