Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Shahararriyar jarumar nan da ake damawa da ita harkar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Washa ta wallafa wasu hadaddun hotunanta a shafin Instgram.

Jarumar ta yada hotunan nata ne tare da yabawa dubban magoya bayanta, sannan kuma ta taya su murnar shiga shekara ta 2018.

Har ilay yau jarumar ta jadadda godiyarta ga Allah madaukakin sarki da ya nufeta da ganin wannan shekara cikin koshin lafiya.

KU KARANTA KUMA: Mabiya Shi’a na ci gaba da zaman dirshan a Abuja don ganin an saki Zakzaky (hotuna)

Babu shakka hotunan sun kayatar matuka hade da jan hankulan mabiya shafin nata na Instagram.

Ga hotunan a kasa:

Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

NAIJ.com
Mailfire view pixel