Yar gaban goshin shugaban kasa Zahra Buhari tayi shar a sabon hoto

Yar gaban goshin shugaban kasa Zahra Buhari tayi shar a sabon hoto

Yar shugaban kasa Buhari, Zahra Buhari-Indimi ta cika shekaru 23 a yau 18 ga watan Disamba sannan kuma ta buga wani hadadden hotonta a shafin Instagram.

Zahra Buhari, yar shugaban kasa Buhari sannan kuma matar dan biloniya, Ahmed Indimi, ta yi bikinzagayowar ranar haihuwarta a ranar Litinin, 18 ga watan Disamba, sannan kuma mun so yadda tayi shar da ita.

Da fari, NAIJ.com ta rahoto cewa Ahmed Indimi ya taya matarsa murna ta hanyar wani sako mai cike da kauna, yan sa’o’I kadan bayan haka, Zahra ta je shafinta na yanar gizo inda ta saki hadadden hoton ta domin girmana wannan rana.

KU KARANTA KUMA: Illar auren dole: Amarya ta kai ma Angonta mummunan hari sati 3 da yin aure

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Mun yanke shawarar barin jamiyyar APC - In ji Kawu Baraje

Mun yanke shawarar barin jamiyyar APC - In ji Kawu Baraje

Mun yanke shawarar barin jamiyyar APC - In ji Kawu Baraje
NAIJ.com
Mailfire view pixel