Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai leka a Kasar Nijar gobe

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai leka a Kasar Nijar gobe

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59 da samun 'yancin kai daga kasar faransa.

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin

An dai shiya za'ayi bikin a jihar Tahoua ta kasar, kuma Buharin da wasu shuwagabannin yankin ne zasu ziyarci bikin na bana.

Kasar Nijar zata cika shekaru 59 da samun 'yancin kai daga Faransa wadda ta mulke ta tun zamanin mulkin turawa a Afirka.

DUBA WANNAN: Asibitocin Najeriya na cikin mummunan hali

Shugaba Buhari zai dauki gwamnoni uku ya je dasu taron, wadanda jihohinsu suka hada iyaka da kasar, wadanda kuma suke fuskantar matsalolin tsaro.

Jihohin sun hada da Katsina, Yobe da kuma Jihar Maiduguri.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ma’aikatar ayyuka bata aiwatar da aiki ko daya ba a 2017 – Minista Fashola

Ma’aikatar ayyuka bata aiwatar da aiki ko daya ba a 2017 – Minista Fashola

Ma’aikatar ayyuka bata aiwatar da aiki ko daya ba a 2017 – Minista Fashola
NAIJ.com
Mailfire view pixel